Tambayoyi masu muhimanci ainun
Ko akwai Allah? Akwai wata shaida na kasancewar Allah?Wane ne Yesu Kiristi?
Ko Yesu Allah ne? Ko Yesu ya ta蓳a yin da鈥檃wa da zaman Allah?
Allah hakika ne? Yaya zan iya sani da tabbas cewa Allah hakika ne?
Wa蓷anne ne halayen Allah? Mene ne kamannin Allah?
Mece ce ma鈥檃nar rayuwa?
Mene ne Kiristanci kuma mene ne Kiristoci ke bada gaskiya?
Ko Littafi Mai Tsarki da gaske maganar Allah ne?
Ko sai Kiristoci sun yi biyayya da dokar Tsohon Alkawari?
Ko Littafi Mai Tsarki ta koyar da Allahntakar Kiristi?
Ko ceto ta bangaskiya ka蓷ai ne, ko ta bangaskiya ha蓷e da ayyuka?
Wane ne Ruhu Mai Tsarki?
Yaya zan iya sanin nufin Allah don rayuwa ta? Ko mene ne Littafi Mai Tsarki ke cewa game da sanin nufin Allah?
Yaya zan iya rinjayar zunubi cikin rayuwa ta na Kirista?
Mene ne zai sa ba zan iya kashe kaina ba?
Tambayoyi masu muhimanci ainun